[ { "title": "Menene alƙawarin da marubuci ya ce Allah yana tunawa a cikin ransa?", "body": "Allah yana tunawa a cikin ransa alƙawrin da yayi da Ibrahim da kuma rantsuwarsa ga Ishaku." }, { "title": "Mene ne madawwamin alƙawari da Yahweh yayi da Isra'ila?", "body": "Yahweh yayi madawwamin alƙawari da Isra'ila ya basu ƙasar Kan'ana a matsayin ƙasarsu na gãdonsu." } ]