ha_psa_tq_l2/104/29.txt

6 lines
225 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya kan faru da hallitun idan Yahweh ya ɓoye fuskarsa ko ya ɗauke numfashinsu?",
"body": "Lokacin da ya ɓoye fuskarsa, sukan shiga damuwa; in ya ɗauke numfashinsu, sukan mutu su koma ƙura."
}
]