[ { "title": "Mene ne ya kan faru da hallitun idan Yahweh ya ɓoye fuskarsa ko ya ɗauke numfashinsu?", "body": "Lokacin da ya ɓoye fuskarsa, sukan shiga damuwa; in ya ɗauke numfashinsu, sukan mutu su koma ƙura." } ]