ha_psa_tq_l2/104/13.txt

6 lines
215 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne abubuwa kuda uku da marubuci ya ce Yahweh ya tanada domin mutum?",
"body": "Yahweh ya tanada inabi domin mutum yayi murna, mai domin fuskarsa tayi haske, abinci kuma domin rayuwarsa."
}
]