[ { "title": "Mene ne abubuwa kuda uku da marubuci ya ce Yahweh ya tanada domin mutum?", "body": "Yahweh ya tanada inabi domin mutum yayi murna, mai domin fuskarsa tayi haske, abinci kuma domin rayuwarsa." } ]