ha_psa_tq_l2/103/11.txt

6 lines
199 B
Plaintext

[
{
"title": "A ta wane hanya na musamman ne Yahweh ya ji Tausayin masu girmama shi?",
"body": "Yahweh ya ji tausayin masu girmama shi hanya daya kamar yadda mahaifi ke tausayin 'ya'yansa."
}
]