[ { "title": "A ta wane hanya na musamman ne Yahweh ya ji Tausayin masu girmama shi?", "body": "Yahweh ya ji tausayin masu girmama shi hanya daya kamar yadda mahaifi ke tausayin 'ya'yansa." } ]