ha_psa_tq_l2/103/09.txt

10 lines
298 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya ce Yahweh ba kullum yakan yi ba? ",
"body": "\nYa ce Yahweh ba kullum ya kanyi horo ba, kuma ba kullum ya kanyi fushi ba."
},
{
"title": "Dauda ya ce Yahweh ba yakan yi da mu a wane hanya? ",
"body": "Yahweh ba yakan yi da mu gwargwadon zunubanmu ba."
}
]