[ { "title": "Mene ne Dauda ya ce Yahweh ba kullum yakan yi ba? ", "body": "\nYa ce Yahweh ba kullum ya kanyi horo ba, kuma ba kullum ya kanyi fushi ba." }, { "title": "Dauda ya ce Yahweh ba yakan yi da mu a wane hanya? ", "body": "Yahweh ba yakan yi da mu gwargwadon zunubanmu ba." } ]