ha_psa_tq_l2/102/25.txt

10 lines
253 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubuci yace Yahweh ya yi a zamanen da?",
"body": "Marubuci ya ce wai a zamanen da Yahweh ya kafa duniya a wurinta."
},
{
"title": "Yaya nisan shekarun Yahweh zai dawwama?",
"body": "Shekarun Yahweh basu da iyaka."
}
]