[ { "title": "Mene ne marubuci yace Yahweh ya yi a zamanen da?", "body": "Marubuci ya ce wai a zamanen da Yahweh ya kafa duniya a wurinta." }, { "title": "Yaya nisan shekarun Yahweh zai dawwama?", "body": "Shekarun Yahweh basu da iyaka." } ]