ha_psa_tq_l2/102/13.txt

10 lines
269 B
Plaintext

[
{
"title": "Da me bayin Yahweh suka ji rahama?",
"body": "Bayin Yahweh sun ji rahama domin ƙurar kufanta Sihiyona."
},
{
"title": "Yaya sarakunan duniya sun nuna wa Yahweh girmamawa? ",
"body": "Dukkan sarakunan duniya zasu girmama ɗaukakar Yahweh."
}
]