[ { "title": "Da me bayin Yahweh suka ji rahama?", "body": "Bayin Yahweh sun ji rahama domin ƙurar kufanta Sihiyona." }, { "title": "Yaya sarakunan duniya sun nuna wa Yahweh girmamawa? ", "body": "Dukkan sarakunan duniya zasu girmama ɗaukakar Yahweh." } ]