ha_psa_tq_l2/101/04.txt

10 lines
349 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne Dauda zai hallakar?",
"body": "Zai hallaka duk wanda ya yiwa maƙwabcinsa yanke a asirce."
},
{
"title": "Wane ne irin mutane ne Dauda ya so su zauna a gefesa kuma su bauta masa?",
"body": "Dauda yana so masu aminci na kasar su zauna a gefesa, kuma masu tafiya cikin gaskiya da rikon amana ne zasu bauta masa. "
}
]