[ { "title": "Wane ne Dauda zai hallakar?", "body": "Zai hallaka duk wanda ya yiwa maƙwabcinsa yanke a asirce." }, { "title": "Wane ne irin mutane ne Dauda ya so su zauna a gefesa kuma su bauta masa?", "body": "Dauda yana so masu aminci na kasar su zauna a gefesa, kuma masu tafiya cikin gaskiya da rikon amana ne zasu bauta masa. " } ]