ha_psa_tq_l2/10/15.txt

10 lines
263 B
Plaintext

[
{
"title": "Tunanin me mugu yake yi a kan aikin muguntarsa?",
"body": "Ya dauka Allah ba zai gane ba."
},
{
"title": "Yaya Yahweh ya ke mai da martani ga bukatun tsanantattu?",
"body": "Yana karfafa zuciyarsu, ya ji addu'arsu, kuma ya tsare su."
}
]