[ { "title": "Tunanin me mugu yake yi a kan aikin muguntarsa?", "body": "Ya dauka Allah ba zai gane ba." }, { "title": "Yaya Yahweh ya ke mai da martani ga bukatun tsanantattu?", "body": "Yana karfafa zuciyarsu, ya ji addu'arsu, kuma ya tsare su." } ]