ha_psa_tq_l2/09/07.txt

10 lines
347 B
Plaintext

[
{
"title": "Wa ya kasance har abada kuma ya kafa kursiyansa domin shari'a?",
"body": "Yahweh nn ya kasance har abada kuma ya kafa kursiyinsa domin shari'a."
},
{
"title": "Yaya Yahweh ya yi shari'a wa dukkan duniya kuma me yayi da al'ummai?",
"body": "Yahweh ya yi shari'a wa duniya da adalci kuma ya yi yanke shawaran gaskiya."
}
]