[ { "title": "Wa ya kasance har abada kuma ya kafa kursiyansa domin shari'a?", "body": "Yahweh nn ya kasance har abada kuma ya kafa kursiyinsa domin shari'a." }, { "title": "Yaya Yahweh ya yi shari'a wa dukkan duniya kuma me yayi da al'ummai?", "body": "Yahweh ya yi shari'a wa duniya da adalci kuma ya yi yanke shawaran gaskiya." } ]