ha_psa_tq_l2/08/03.txt

14 lines
388 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya duba da ya sa yayi tunani ce wa yan adam ba su da amfani?",
"body": "Ya dubi sararin sammai, wata, da kuma taurari."
},
{
"title": "Don me an kwantata yan adam da halittun sama?",
"body": "Yahweh ya maida yan adam kasa kadan da halittun sama."
},
{
"title": "Yahweh ya nada yan adam da me?",
"body": "Ya naɗa su da daukaka da daraja."
}
]