[ { "title": "Mene ne Dauda ya duba da ya sa yayi tunani ce wa yan adam ba su da amfani?", "body": "Ya dubi sararin sammai, wata, da kuma taurari." }, { "title": "Don me an kwantata yan adam da halittun sama?", "body": "Yahweh ya maida yan adam kasa kadan da halittun sama." }, { "title": "Yahweh ya nada yan adam da me?", "body": "Ya naɗa su da daukaka da daraja." } ]