ha_psa_tq_l2/08/01.txt

14 lines
351 B
Plaintext

[
{
"title": "Sunan waye ke da muhimmanci duk duniya?",
"body": "Sunan Yahweh Ubangiji ne ke da muhimmanci"
},
{
"title": "Mene ne Yahweh ta shirya daga bakin yara da jarirai?",
"body": "Yahweh ya shirya yabo."
},
{
"title": "Don menene Yahweh ya shirya yabo?",
"body": "Ya shirya yabo don ya tsai da abokan gaba da masu ramako."
}
]