[ { "title": "Sunan waye ke da muhimmanci duk duniya?", "body": "Sunan Yahweh Ubangiji ne ke da muhimmanci" }, { "title": "Mene ne Yahweh ta shirya daga bakin yara da jarirai?", "body": "Yahweh ya shirya yabo." }, { "title": "Don menene Yahweh ya shirya yabo?", "body": "Ya shirya yabo don ya tsai da abokan gaba da masu ramako." } ]