ha_psa_tq_l2/07/10.txt

14 lines
353 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina ne Dauda ke neman kariya?",
"body": "kariyan Dauda na zuwa daga wurin Allah."
},
{
"title": "Wanene Allah yake ceta?",
"body": "Allah na ceton masu adalci a zuciya."
},
{
"title": "Yaya Dauda ya kwatanta Allah?",
"body": "Dauda ya kwatanta Allah a matsarin alkali mai adalci wanda ya ke jin fushi a kowacce rana."
}
]