[ { "title": "Ina ne Dauda ke neman kariya?", "body": "kariyan Dauda na zuwa daga wurin Allah." }, { "title": "Wanene Allah yake ceta?", "body": "Allah na ceton masu adalci a zuciya." }, { "title": "Yaya Dauda ya kwatanta Allah?", "body": "Dauda ya kwatanta Allah a matsarin alkali mai adalci wanda ya ke jin fushi a kowacce rana." } ]