ha_psa_tq_l2/06/08.txt

10 lines
327 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me masu aikin mugunta sun gudu daga wurin Dauda?",
"body": "Gama Yahweh ya ji kukansu kuma rokona domin jinkai kuma ya yarda da addu'a na."
},
{
"title": "Me zai faru da abokan gaban Dauda?",
"body": "Dukkan abokan gabansa zasu ji kunya da babbar damuwa kuma za su juya baya tare da wulakanci"
}
]