[ { "title": "Don me masu aikin mugunta sun gudu daga wurin Dauda?", "body": "Gama Yahweh ya ji kukansu kuma rokona domin jinkai kuma ya yarda da addu'a na." }, { "title": "Me zai faru da abokan gaban Dauda?", "body": "Dukkan abokan gabansa zasu ji kunya da babbar damuwa kuma za su juya baya tare da wulakanci" } ]