ha_psa_tq_l2/01/03.txt

10 lines
238 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya mutum mai albarka yake?",
"body": "Ya na kamar itacen da aka dasa a gefen korama."
},
{
"title": "Mene ne zai faru da duk ayukan mutum mai albarka?",
"body": "Ya kan yi nasara a dukkan abin da ya ke yi."
}
]