[ { "title": "Yaya mutum mai albarka yake?", "body": "Ya na kamar itacen da aka dasa a gefen korama." }, { "title": "Mene ne zai faru da duk ayukan mutum mai albarka?", "body": "Ya kan yi nasara a dukkan abin da ya ke yi." } ]