Thu Sep 03 2020 16:15:28 GMT+0100 (W. Central Africa Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-09-03 16:15:29 +01:00
parent 1ae178750e
commit a270ab2d6c
6 changed files with 10 additions and 11 deletions

View File

@ -1,14 +1,14 @@
[
{
"title": "A cikin menene Dauda ya bada ruhunsa?",
"title": "A cikin mene ne Dauda ya bada ruhunsa?",
"body": "Dauda ya bada ruhunsa cikin hannun Yahweh."
},
{
"title": "Wanene Dauda ya tsana?",
"title": "Wane ne Dauda ya tsana?",
"body": "Ya tsana masu bautar gumakan banza."
},
{
"title": "Don menene Dauda zaya yi murna da farinciki a cikin amintaccen alkawarin Yahweh?",
"title": "Don mene ne Dauda zaya yi murna da farinciki a cikin amintaccen alkawarin Yahweh?",
"body": "Dauda zai yi murna da farinciki domin Yahweh ya gan ƙuncinsa kuma ya san matsalar ransa."
}
]

View File

@ -4,7 +4,7 @@
"body": "Yahweh ya sa tsawayen Dauda a fili."
},
{
"title": "Don menene Dauda yake son Yahweh yayi masa jinƙai?",
"body": "Yana son yahweh yayi masa jinkai domin yana cikin kunci kuma idanunsa sunyi nauyi da azaba."
"title": "Don mene ne Dauda yake son Yahweh yayi masa jinƙai?",
"body": "Yana son Yahweh yayi masa jinkai domin yana cikin kunci kuma idanunsa sunyi nauyi da azaba."
}
]

View File

@ -1,10 +1,10 @@
[
{
"title": "Don menene karfin Dauda ya gaza kuma kasusuwarsa sun lalace?",
"title": "Don mene ne karfin Dauda ya gaza kuma kasusuwarsa sun lalace?",
"body": "Karfin sa ya gaza kuma kasusuwarsa sun lalace domin zunubi."
},
{
"title": "Ta yaya mutane sun amsa wa yanayin Dauda?",
"body": "Mutane sunyi banza da shi,makwabtansa sun gaji da yanayin sa, kuma wadanda suka gamu da shi a kan hanya sun gudu daga gare shi."
"body": "Mutane sunyi banza da shi, makwabtansa sun gaji da yanayin sa, kuma wadanda suka gamu da shi a kan hanya sun gudu daga gare shi."
}
]

View File

@ -1,10 +1,10 @@
[
{
"title": "Da menene Dauda ya kwantata kansa?",
"title": "Da mene ne Dauda ya kwantata kansa?",
"body": "Dauda yace an manta da shi kamar mataccen Mutum wanda babu wande ke tunaninsa, kuma yana nan kamar fasasshiyar tukunya."
},
{
"title": "Don menene Dauda ya damu?",
"title": "Don mene ne Dauda ya damu?",
"body": "Gama ya ji raɗe-raɗen masu yawa, labarai masu bada tsoro daga kowanne sashi sa'ad suna shiri domin su ɗauke ransa."
}
]

View File

@ -4,7 +4,7 @@
"body": "Ya roƙi Allah ya ƙubutar da shi daga miyagu kuma daga waɗanda suke fafararsa."
},
{
"title": "Menene Dauda ya roƙi Allah ya yi wa bawansa?",
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Allah ya yi wa bawansa?",
"body": "Dauda ya roƙi Allah ya sa fuskarsa ta haskaka a kan Dauda, kuma ya cece shi cikin amintaccen alƙawarin Yahweh."
}
]

View File

@ -272,7 +272,6 @@
"31-10",
"31-12",
"31-14",
"31-17",
"31-19",
"31-21",
"31-23",