diff --git a/31/05.txt b/31/05.txt index 1d7031f..8825f25 100644 --- a/31/05.txt +++ b/31/05.txt @@ -1,14 +1,14 @@ [ { - "title": "A cikin menene Dauda ya bada ruhunsa?", + "title": "A cikin mene ne Dauda ya bada ruhunsa?", "body": "Dauda ya bada ruhunsa cikin hannun Yahweh." }, { - "title": "Wanene Dauda ya tsana?", + "title": "Wane ne Dauda ya tsana?", "body": "Ya tsana masu bautar gumakan banza." }, { - "title": "Don menene Dauda zaya yi murna da farinciki a cikin amintaccen alkawarin Yahweh?", + "title": "Don mene ne Dauda zaya yi murna da farinciki a cikin amintaccen alkawarin Yahweh?", "body": "Dauda zai yi murna da farinciki domin Yahweh ya gan ƙuncinsa kuma ya san matsalar ransa." } ] \ No newline at end of file diff --git a/31/08.txt b/31/08.txt index cbda772..a82ba43 100644 --- a/31/08.txt +++ b/31/08.txt @@ -4,7 +4,7 @@ "body": "Yahweh ya sa tsawayen Dauda a fili." }, { - "title": "Don menene Dauda yake son Yahweh yayi masa jinƙai?", - "body": "Yana son yahweh yayi masa jinkai domin yana cikin kunci kuma idanunsa sunyi nauyi da azaba." + "title": "Don mene ne Dauda yake son Yahweh yayi masa jinƙai?", + "body": "Yana son Yahweh yayi masa jinkai domin yana cikin kunci kuma idanunsa sunyi nauyi da azaba." } ] \ No newline at end of file diff --git a/31/10.txt b/31/10.txt index dd1ee6b..592fa81 100644 --- a/31/10.txt +++ b/31/10.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { - "title": "Don menene karfin Dauda ya gaza kuma kasusuwarsa sun lalace?", + "title": "Don mene ne karfin Dauda ya gaza kuma kasusuwarsa sun lalace?", "body": "Karfin sa ya gaza kuma kasusuwarsa sun lalace domin zunubi." }, { "title": "Ta yaya mutane sun amsa wa yanayin Dauda?", - "body": "Mutane sunyi banza da shi,makwabtansa sun gaji da yanayin sa, kuma wadanda suka gamu da shi a kan hanya sun gudu daga gare shi." + "body": "Mutane sunyi banza da shi, makwabtansa sun gaji da yanayin sa, kuma wadanda suka gamu da shi a kan hanya sun gudu daga gare shi." } ] \ No newline at end of file diff --git a/31/12.txt b/31/12.txt index 25c7fe2..a4764b6 100644 --- a/31/12.txt +++ b/31/12.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { - "title": "Da menene Dauda ya kwantata kansa?", + "title": "Da mene ne Dauda ya kwantata kansa?", "body": "Dauda yace an manta da shi kamar mataccen Mutum wanda babu wande ke tunaninsa, kuma yana nan kamar fasasshiyar tukunya." }, { - "title": "Don menene Dauda ya damu?", + "title": "Don mene ne Dauda ya damu?", "body": "Gama ya ji raɗe-raɗen masu yawa, labarai masu bada tsoro daga kowanne sashi sa'ad suna shiri domin su ɗauke ransa." } ] \ No newline at end of file diff --git a/31/14.txt b/31/14.txt index 0f3fc6c..f1410bf 100644 --- a/31/14.txt +++ b/31/14.txt @@ -4,7 +4,7 @@ "body": "Ya roƙi Allah ya ƙubutar da shi daga miyagu kuma daga waɗanda suke fafararsa." }, { - "title": "Menene Dauda ya roƙi Allah ya yi wa bawansa?", + "title": "Mene ne Dauda ya roƙi Allah ya yi wa bawansa?", "body": "Dauda ya roƙi Allah ya sa fuskarsa ta haskaka a kan Dauda, kuma ya cece shi cikin amintaccen alƙawarin Yahweh." } ] \ No newline at end of file diff --git a/manifest.json b/manifest.json index ee33cda..cf1c650 100644 --- a/manifest.json +++ b/manifest.json @@ -272,7 +272,6 @@ "31-10", "31-12", "31-14", - "31-17", "31-19", "31-21", "31-23",