ha_psa_tq_l2/80/14.txt

18 lines
614 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "menene marubucin ya roƙi Allah mai runduna yayi wa kurangan?",
"body": "Allah mai runduna; ka juyo, ka duba daga sama kayi la'akari ka kula da wannan kuringar"
},
{
"title": "wanene ya dasa kuringar kuma girmar da ita?",
"body": "hannun Allah mai runduna na dama ya dasa itacen kuma ya sa reshen ta girma"
},
{
"title": "menene yake faruwa da kuringar?",
"body": "kuringar an ƙona kuma an sare shi ƙasa"
},
{
"title": "menene marubucin yake so ya faru da maƙiyan Allah mai runduna?",
"body": "marubucin yana so maƙiyan Allah mai runduna su hallaka saboda tsautawarsa"
}
]