14 lines
472 B
Plaintext
14 lines
472 B
Plaintext
|
[
|
||
|
{
|
||
|
"title": "Menene Allah yayi lokacin da Dauda ya gane zunuban sa kuma baya kara ɓoye laifin sa ba?",
|
||
|
"body": "Allah ya yafe laifin zunuban Dauda."
|
||
|
},
|
||
|
{
|
||
|
"title": "Menene mutane masu bin Allah za su yi?",
|
||
|
"body": "Za su yi addu'a ga Yahweh a lokacin gwagwarmaya."
|
||
|
},
|
||
|
{
|
||
|
"title": "Menene zaya faru da masu bin Allah da ke yi wa Yahweh addu'a a lokacin da suke gwagwarmaya?",
|
||
|
"body": "Sa'ad da ruwaye masu hauka suka taso, baza su cimma waɗannan ba."
|
||
|
}
|
||
|
]
|