ha_psa_tq_l2/32/03.txt

6 lines
200 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Menene ya faru da Dauda lokacin da yayi shuru?",
"body": "Ƙasusuwarsa sun lalace kuma yana nishe-nishe dukkan yini. hannun Allah da nauyi a bisa Dauda kuma ƙarfinsa ya gaza."
}
]