ha_psa_tq_l2/31/17.txt

10 lines
298 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Menene Dauda ya roƙi Allah kada ya faru da shi Dauda?",
"body": "Dauda ya roƙi Yahweh kada ya bari a wulakantar da shi."
},
{
"title": "Don menene za a sa harsuna masu ƙarya suyi shuru?",
"body": "Suna maganar gäba da mai adalci da renin girma da kuma tozartaswa."
}
]