[
{
"title": "Mene ne maƙiya ke yi wanda Asaf na sun Yahweh ya tuna?",
"body": "Ka tuna yadda maƙiya na jefa maganganun banza a kan Yahweh kuma su na saɓo ga sunanka."
}
]