[
{
"title": "Don mene ne Yahweh zai juya wurin Dauda?",
"body": "Zai juya wurin Dauda domin jinƙan Yahweh a kan Dauda na da yawa."
}
]