ha_psa_tq_l2/44/03.txt

6 lines
216 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ta yaya Isra'ila sun tsami ƙasar kuma yaya suka cece kansu?",
"body": "Gama basu samu mallakar ƙasar ta takobin kansu ba, ko da karfin su, amma hannun daman Allah domin yayi masu tagomashi."
}
]