ha_psa_tq_l2/03/07.txt

10 lines
242 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Me Yahweh zai yi da abokan gaban Dauda?",
"body": "Zai buga dukan abokan gabansa a mukamuki, zai kakkarye haƙoran mugaye."
},
{
"title": "Ceto na zuwa daga wurin wa?",
"body": "Ceto zai zo daga wurin Yahweh."
}
]