ha_psa_tq_l2/89/13.txt

14 lines
403 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Menene marubucin yace game da hannun Yahweh?",
"body": "Yahweh yana da damtse mai iko da kuma hannu mai ƙarfi, hannunka na dama kuma yana da tsayi."
},
{
"title": "menene ginshiƙin kursiyin Yahweh?",
"body": "aminci da adalci ne kinshiƙin kursiyin Yahweh"
},
{
"title": "menene ke zuwa gaban Yahweh?",
"body": "Alƙawari mai aminci da kuma gaskiya na gaban Yahweh"
}
]