ha_psa_tq_l2/66/13.txt

10 lines
282 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "da menene marubucin zai shiga gidan Allah?",
"body": "zai zo gidan Allah ya konanne hadayu"
},
{
"title": "menene marubucin zai ba wa Allah?",
"body": "zai bada konanne hadayu kuma da dabbobi masu ƙiba, da ƙamshin raguna, kuma da bijjimai da awaki."
}
]