[
{
"title": "Menene zai faranta Allah fiye da sä da bijimi?",
"body": "Yabon Dauda ga sunansa da waƙa da kuma shaidar godiya zai faranta Yahweh"
}
]