ha_psa_tq_l2/89/49.txt

10 lines
371 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "menene marubucin ya tambayi Ubangiji a kan ayyukan amintaccen alƙawarinsa na dä?",
"body": "marubucin ya tambayi Ubangiji, \"ina ayyukan alƙawarin amincinka na dä?\""
},
{
"title": "menene marubucin yace wa Ubangiji ya tuna?",
"body": "yace wa Ubangiji cewa maƙiyan Yahweh zuba masa zagi kuma su na ba'a ga sawayen ƙeɓaɓɓun Yahweh "
}
]