ha_psa_tq_l2/35/04.txt

10 lines
273 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Menene Dauda yake so ya faru da waɗanda suke shirin cutar da shi?",
"body": "Dauda yana so a juyar da su a kuma hargitsa su."
},
{
"title": "Wanene Dauda yake so ya korar da abokan gabansa?",
"body": "Yana so mala'ikan Yahweh ya korar da su."
}
]