10 lines
377 B
Plaintext
10 lines
377 B
Plaintext
|
[
|
||
|
{
|
||
|
"title": "Menene Dauda ya roƙi Yahweh yayi masa?",
|
||
|
"body": "Dauda ya roƙi Yahweh yayi gäba da waɗanda ke gäba da shi, kuma ya yaƙi waɗanda suka yaƙi shi."
|
||
|
},
|
||
|
{
|
||
|
"title": "Wanne makamai Dauda ya roƙi Yahweh yayi amfani da shi wurin taimakon sa?",
|
||
|
"body": "Ya roƙi Yahweh ya yi amfani da babba da ƙamarin garkuwa, da mashi, da kuma ƙaramin gatari."
|
||
|
}
|
||
|
]
|