[
{
"title": "Don mene ne Dauda zai yi waƙar yabo ga sunan Allah har abada?",
"body": "Zai raira yabo ga sunan Allah har abada domin ya cika alwashinsa kowacce rana."
}
]