[
{
"title": "Don me mutane zasu yabi Yahweh?",
"body": "Zasu yabi shi domin alƙawarin amincinsa domin kuma abubuwan ban mamaki da yayi domin 'yan adam."
}
]