[ { "title": "Don me mutane zasu yabi Yahweh?", "body": "Zasu yabi shi domin alƙawarin amincinsa domin kuma abubuwan ban mamaki da yayi domin 'yan adam." } ]