ha_2ch_tn_l3/07/19.txt

6 lines
318 B
Plaintext

[
{
"title": " zan tunɓuke su daga ƙasar dana basu",
"body": "AT: \" zan tunɓuke su daga ƙasar.\n an kwatantashi da tunɓuke anfanin gona daga jijiya a cikin kasa da tunɓuke mutanen Allah wato Isra'ila daga ƙasa. sakamaƙon zai zama lalatar da kasar da kuma bakin cikin mutane. (duba: figs_metaphor)"
}
]