[ { "title": " zan tunɓuke su daga ƙasar dana basu", "body": "AT: \" zan tunɓuke su daga ƙasar.\n an kwatantashi da tunɓuke anfanin gona daga jijiya a cikin kasa da tunɓuke mutanen Allah wato Isra'ila daga ƙasa. sakamaƙon zai zama lalatar da kasar da kuma bakin cikin mutane. (duba: figs_metaphor)" } ]